432 B
432 B
Domin ya miƙa hannunsa gãba da Allah
"ya girgiza fafin hannunsa ga Allah." Wannan alama ce ta tsokanar zalunci. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
gudu zuwa ga Allah
Wannan na nufin mai mugunta kamar yana gudu ne zuwa wurin Allah domin ya tayar masa. AT: "tayar wa Allah" ko "yin mugunta gaba da Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
da garkuwa kakkaura
"da garguwa mai karfi"