ha_tn/job/15/22.md

1.6 KiB
Raw Permalink Blame History

Mahaɗin Zance:

Elifaz ya ci gaba da bayyanin mugun mutumin da ya fara a Ayuba 15:20.

komo daga cikin duhu

Anan "duhu" ya na nufin matsala ko masifa. AT: "ɓarna don fitina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

takobi na jiransa

A nan "takobi" ma'anar magana ce da ke nuni ga abokin gaba wanda ke jiran kashe miyagu. Ma'anar mai yiwuwa shine 1) yana cikin damuwa cewa wani zai kashe shi. AT: "yana damuwa cewa wani yana shirin kashe shi" ko 2) tabbas ne cewa za a kashe shi. AT: "wani yana jiran kashe shi" (Dub: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Domin abinci

Anan "burodi" yana nufin abinci gaba ɗaya. AT: "don abinci" "domin neman abinci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ranar duhu

Wannan karin magana ne. AT: "ranar masifa" ko "lokacin mutuwarsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ta gabato

Wannan karin magana ne. AT: "yana zuwa nan ba da jimawa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ƙunci da raɗaɗi sukan tsoratar da shi; su ci nasara a kansa

Anan "ƙunci" da "raɗaɗi" suna nufin abu ɗaya ne kuma suna nuna zurfin yanayi ne. Anan an yi magana akan yanayoyin kamar makiyan mugu ne da suke tayar masa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

nasara akan sa

"fin karfin sa" ko "nasar"

kamar sarkin da ya shirya domin yaƙi

Wannan na nuna yadda ƙunci da raɗaɗi sukan tasar wa mugu kamar yadda sarki yakan shirya domin yaƙi. AT: "kamar yadda sarki yake shiryawa domin yaki haka kuma suke ha kansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)