948 B
948 B
waɗanda su kaɗai aka ba ƙasar
Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Waɗanda Allah ya ba ƙasar so kadai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
wanda ba wani baƙo da ya taɓa ratsawa
Wannan yana nufin cewa ba wani baƙon da ya zauna a cikinsu, takamaimai don kada su rinjayi addinin arna. AT: "Ba wani daga wata ƙasa da ya zo ya sa su yi tunani ba daidai ba game da Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
murmurɗewa don zafin ciwo
"shan wahala mai yawa." Wannan shi ne zafin jiki ko na rai.
shekarun da aka aza
Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Duk shekarun da Allah ya aza" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
wanda aka aza
Wannan karin magana ne. AT: "waɗanda aka shirya" ko "waɗanda aka keɓe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Ƙarar firgitarwa na cikin kunnuwansa
"Kullum yana jin sautuka waɗanda ke firgita shi"