366 B
366 B
Zan nuna maka
Wannan karin magane ne. AT: "Zan yi muku bayani" ko "Zan bayyana maku a fili" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
zan yi maka shelar
"zan sanar"
kakanninsu basu boye ba
Elifaz ya nanata cewa kakanninsu sun koya musu waɗannan abubuwan. AT: "kakanninsu sun koyar da su a sarari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)