551 B
551 B
tsarkakansa
"malaikunsa"
a idanunsa
Anan gani yana wakiltar hukunci ko kimantawa. AT: "a cikin hukuncinsa" ( rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
kazamtacce kuma lalatacce
Waɗannan kalmomin guda biyu suna nufin abu ɗaya ne kuma suna nanata yadda mugayen mutane suke. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
wanda ke shan laifi kaman ruwa
Wannan yana bayyana zalunci kamar ruwa ne zaka sha. Ya kamanta yadda mugu yake sha'war zunubi da yadda yake sha'war shan ruwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)