ha_tn/job/15/10.md

647 B

Tare da mu akwai masu furfura da tsoffi maza

Elifaz ya yi magana game da shi da sauran mutanen da suka koya hikima daga tsofaffi da hikimar da aka bazu ta hanyar mutanen da suka gabata kamar dai waɗannan dattawan suna tare da su. AT: "Mun sami hikima daga tsofaffin masu launin toka, daga mutanen da aka haife kafin mahaifinka ya kasance" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ta'aziyun Allah sun yi maka kaɗan ne, maganganu masu taushi zuwa gare ka?

Ana iya rubuta wannan tambaya a matsayin sanarwa. AT: "Ka dauki ta'aziya Yahweh kadan a gare ka, kalaman sa suaki suke da shi agare ka"

ta'aziyun

"ta'aziya" ko "juyayi"