ha_tn/job/15/07.md

1.5 KiB

Kai ne mutum na fari da aka haifa?

Amsar a fili anan ita ce "a'a." Ana iya rubuta wannan tambayar a matsayin bayani. AT: "Ba ku ne mutumin farko da aka haife shi ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

An kawo ka cikin rayyuwa kafin tuddai ne?

Amsar a fili anan ita ce "a'a." Ana iya rubuta wannan tambayar a matsayin bayani. AT: "Ba a samar da ku ba a gaban tsaunuka." ko "Allah bai halitta ku ba kafin ya halicci tuddai ya zama." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko ka taɓa jin asirin ilimin Allah?

Amsar a fili anan ita ce "a'a." Ana iya rubuta wannan tambayar a matsayin bayani. AT: "Ba ku ji asirin sanin Allah ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ka ɗauka kai kaɗai ke da hikima?

Wannan tambayar ya nanata cewa ba zai iya taƙaita hikima ga kansa ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: "Ba za ku iya taƙaita hikima ga kanku ba." ko "Ba ku kaɗai ne ke da hikima ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Me ka sani da bamu sani ba?

Amsar a bayyane anan "ba komai bane." Ana iya rubuta wannan tambaya a matsayin sanarwa. AT: "Babu wani abin da kuka sani wanda ba mu sani ba." ko "Duk abin da kuka sani, mu ma mun sani." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Me ka fahimta da baya cikinmu muma?

Wannan yana magana akan mazajen da suke da fahimta kamar dai wani abu ne "a ciki". AT: "Duk abin da kuka fahimta, mu ma mun fahimta." ko "Mun fahimci duk abin da kuka fahimta." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)