ha_tn/job/15/04.md

1.4 KiB
Raw Permalink Blame History

kana rushe bangirma ga Allah

Maanoni masu maana sune 1) “saboda abin da kuka fada da aikatawa, wasu mutane ba sa mutunta Allah” ko 2) “kun daina girmama Allah.”

rushe

yi karami

kana hana sujada gare shi

Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) "ka sa ya zama da wahala wasu su ba da kansu ga Allah" ko 2) "ba ku keɓance kanku ga Allah ba."

hana

toshe hanyar wani

sujada

"nazari a" ko "yin tunani a kai"

gama ƙuraƙuranka suna koya wa bakinka

wannan ya bayyana "zunubi" kamar dai malami ne kuma an nuna bakin Ayuba kamar yana koyo. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

bakinka

Wannan ya yi maganar Ayuba, amma yana nufin “bakinsa” don nuna girmamawa ga abin da yake faɗi. AT: "ku yi magana" ko "ku faɗi abin da kuke faɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ka zama da harshen mutum mai wayo

Wannan yana nufin hanyar da mutum mai wayo ke magana da "harshensa". AT: "Yin magana a hanyar masu wayo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mai wayo

mutumin da ke cutar da wasu ta hanyar yin musu karya

Bakinka da kansa ya kashe ka, ba ni ba

Wannan na nufin Ayuba da Elifaz ta "bakinsu" don jaddada abin da suke faɗi bakin ". AT: "An kashe ka ne ta wurin kalaman bakinka, ba ta wurin abin da na faɗa ba" ko "ka kashe kanka ta wurin abin da ka faɗa, ba nine na kashe ka ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)