ha_tn/job/15/01.md

928 B

Elifaz Batemane

Wannan sunan mutum ne. Ana kiran mutane daga Teman Batemane. Duba yadda aka fassara wannan a Ayuba 2:11. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ya kamata mutum mai hikima ya amsa da ilimin banza kuma cika kansa da iskar gabas?

Elifaz ya yi amfani da wannan tambayar don tsauta wa Ayuba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: "Mai hikima yakamata ya ba da amsa tare da ilimin mara amfani kuma ya cika kansa da iskar gabas." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

iskar gabas

"iska mai zafi" ko "iskar hamada"

Koya kamata ya kawo hujja da magana marar amfani ko kuma furce furce waɗanda baza su amfana ba?

Elifaz ya yi amfani da wannan tambayar don tsauta wa Ayuba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: "Bai kamata yayi iayayya ta amfani da magana mara amfani ba ko kuma yin maganganun cewa yi kome da kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)