ha_tn/job/14/20.md

536 B

kana cin nasara akansa

Kalmar "shi" tana nufin kowane mutum. AT: "Kullum kuna kayar da mutum" ko "Kullum kuna kayar da mutane"

sai ya rasu

Wucewa yana wakiltar mutuwa. AT: "ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

aike shi ya mutu

Wannan na wakiltar sa shi ya mutu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ko kuma an wulaƙanta su

Kaskantar da kai yana nuna rashin kunya. AT fassarar: "idan an basu kunya" ko "idan mutane sun kunyata su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)