ha_tn/job/14/15.md

1.3 KiB

Zaka zama da marmarin

Kalmar “marmari za a iya bayyana ta da kalmomin nan “so”. AT: "Kuna marmarin" ko "Kuna so" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

aikin hannuwanka

Anan hannayen Allah suna wakiltar shi yana yin abubuwa. Ayuba yana nufin kansa aikin Allah ne. AT "A gare ni, wanda kuka yi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-123person]])

takawa ta

Kafar kafa tana wakiltar rayuwarsa ko abin da yake yi. AT: "raina" ko "abubuwan da nake aikatawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Za a ɗaure kurakuraina a jaka; zaka rufe laifofina

Waɗannan jumla guda uku suna faɗi dai-dai tunani kuma ana amfani da su tare don ƙarfafa amincin Ayuba cewa Allah zai gafarta masa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ba zaka bi diddigin zunubaina ba

Kiyaye zunuban Ayuba yana wakiltar tunani game da zunubinsa. AT: "ba za ku kalli zunubina ba" ko kuma "ba za ku yi tunani game da zunubaina ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zaka rufe laifofina

Rufe zunubin mutum ta yadda ba za a iya ganin hakan ba yana nuna kin yarda da shi. AT: “za ku ɓoye laifina” ko “za ku yi watsi da ɓata na” (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)