ha_tn/job/13/23.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Ayuba ya ci gaba maganar ga Allah.

me yasa kake ɓoye ... kamar maƙiyinka

Ayuba yayi wannan tambayar don yin gunaguni game da yadda Allah yake bi da shi. Wataƙila yana tsammanin amsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

boye fuskarka daga gareni

Boye fuskokin mutum daga wani yana nuna kin yarda dashi ko watsi dashi. AT: "kun ƙi kalle ni" ko "kun yi watsi da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zaka tsanantawa ganyen da iska ke kora? Zaka far wa tattaka?

Ayuba yana amfani da waɗannan tambayoyin don gaya wa Allah cewa tun da yake Ayuba yana da ƙarancin ƙarfi da rauni, ba shi da amfani a tsananta masa. “Ganya” da “ciyawa” alamu ne da ke bayyana raunin Ayuba, rashin cancanta da rashin ƙarfi. AT: "Kuna tsananta mini, amma ni mai rauni ne kamar ganye wanda iska take hurawa kuma mara ma'ana kamar ciyawar ciyawa." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)