572 B
572 B
daga fuskanka
"Fuska" na wakiltar mutumin. AT: "daga gareku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
ka janye hannunka mai azaba
Hannun azzalumi ma'anar yin abin da zai zalunta wani. Cire hannun yana wakiltar dakatar da yin waɗancan abubuwan. AT: "ka daina zaluntata" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])
kada ka bari razanarka ta tsorata ni
Kalmar "razanarka" na nufin abin da ke sa mutane su ji tsoron Allah. AT: "kar ku firgita ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)