ha_tn/job/13/18.md

1.0 KiB

Duba yanzu

Wannan na nanata akan abin da ke biye. "kasa kunne yanzu" ko "ina roƙonka ka mai da hankali"

na shirya hanzarina sosai

Sanya tsaro a tsari yana wakiltar yanke shawarar abin da zai faɗa don ya kare kansa. AT: "Na yi tunani yadda zan kare kaina" ko "Na yanke shawara yadda zan bayyana kaina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wanene zai gaba da ni a gaban sharia?

Ayuba ya yi amfani da wannan tambayar don bayyana imaninsa cewa tunda yana da gaskiya, ba wanda zai yi jayayya da shi. AT: "Ban yi imani cewa kowa zai yi magana da ni a kotu ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

idan kun zo don ku yi

"Idan kun zo kuna jayayya da ni"

idan kai

“Kai” anan na nufin Allah da kansa.

idan kun tabbatar da laifina

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "in da za ku tabbatar da ni mai laifi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

saki raina

Wannan na nufin mutuwa. AT: "mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)