751 B
751 B
wannan zai zama dalilin cetona
AT: "Wannan shi ne dalilin da Allah zai cece ni" ko "Wannan shi ne dalilin da yasa Allah zai cece ni daga matsaloli na" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
Allah, ka kasa kunne ga furcina
Ayuba ya fara gabatar da maganarsa kai tsaye ga Allah.
ka kasa kunne ga furucina; bari furucina ya zo kunnuwanka
Waɗannan layin guda biyu suna ma'ana dai-dai da abu ɗaya kuma suna kara ɓukatar Ayuba ga Allah ya saurare shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
bari furcina ya zo kunnuwanka
Kunnuwa suna wakiltar sauraro. AT: "saurari furcina" ko "saurari abin da na furta" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])