ha_tn/job/13/09.md

791 B

Zai zama da kyau domin ku sa'ad da ya bincike ku?

Ayuba ya yi amfani da wannan tambayar don gargaɗin abokansa cewa idan Allah zai bincika su, zai faɗi abin da suke yi ba dai-dai ba ne. AT: "Idan Allah ya bincike ku, ba zai zama muku da alheri ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Zaku iya ruɗinsa kamar yadda zaku ruɗi mutane?

Ayuba ya yi amfani da wannan tambayar don gargaɗin abokansa cewa Allah ya san gaskiya game da su. AT: "Kuna iya yaudarar maza, amma ba zaku iya yaudarar Allah ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

kwaɓe ku

"tsauta maku"

idan a ɓoye kuka nuna bambanci.

Wannan na nufin fadar abin dake da kyau game da mutum domin alƙali yana da halin kirki. Yin wannan a ɓoye na nufin munafunci, halin nuna bambanci.