ha_tn/job/13/03.md

1.3 KiB

In yi magana da Mai Iko Dukka

Abokan Ayuba suna yi masa shari'a, amma ba sa faɗi gaskiya. Ayuba zai fi son yin jayayya da Allah kaɗai game da korafinsa.

kuna lullube gaskiya da ƙararrayi

Wannan na wakiltar yana nuna watsi da gaskiya. AT: "kun ɓoye gaskiya da ƙarya" ko "kun yi ƙarya kun ƙi gaskiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ku likitoci ne marasa amfani

Kasancewa likita yana wakiltar kasancewa mutum mai ta'azantar da wasu. Kasancewa ba shi da mahimmanci yana nufin cewa ba su san yadda za su yi abin da ya kamata ba. AT: "duk kun kasance kamar likitoci waɗanda ba su san yadda za su warkar da mutane ba" ko kuma "ku duka sun ta'azantar da ni, amma ba ku sani yadda ba, kamar likitoci marasa ƙwarewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da ma zaku yi shuru

Wannan magana tana nufin "yi shuru" ko "daina magana." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

wannan zai zama maku hikima

Sun zaci suna faɗar abin da ke da hikima, amma Ayuba yana cewa ne za su kasance da hikima idan sun daina magana. Ana iya bayyana sunan "hikima" tare da kalmar "hikima". AT: "Da a ce za ka yi hakan, da a ce za ka sami hikima" ko "Idan aka daina magana, za ka zama mai hikima ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)