ha_tn/job/12/24.md

914 B

yasa su suyi ta yawo a jeji ba tafarki.

Yin yawo a cikin jeji inda babu wata hanya yana wakiltar kasancewa cikin mawuyacin hali ba tare da sanin abin da zan yi ba. AT: "rashin tabbas game da abin da za a yi kamar mutumin da yake yawo a jeji ba tare da wata hanya ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Su yi lalube cikin duhu babu haske

Kasancewa cikin duhu ba tare da haske ba yana wakiltar rashin ilimi. AT: "Suna gwagwarmayar yanke shawara ba tare da ilimi ba kamar yadda mutane ke gwagwarmaya yin tafiya cikin duhu ba tare da haske ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yakan sa suyi tangaɗi kamar bugaggen mutum.

Yin yawo kamar mutum mai maye shine wakiltar yin rayuwa ba tare da wata manufa ba. AT: "yana sanya su rayuwa ba tare da wata ma'ana ba kamar mai maye kamar wanda yake yin zagi kamar yadda yake tafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)