ha_tn/job/12/22.md

965 B

Yakan bayyana zurfafan abubuwan duhu

Bayyanar abubuwa suna wakiltar sanar dasu. “Abubuwa masu zurfi daga duhu” na wakiltar asirin da mutane ba su sani ba. AT: "Yana ba da sanannu asirin da mutane ba su sani ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kan kawo baƙin duhu zuwa haske

Fitar da abubuwa zuwa ga haske yana wakiltar sanar dasu ne, kuma anan "inuwa" alama ce ta abubuwan da suke boye cikin inuwa, wanda hakan ma alamu ne ga gaskiyar da Allah ya tona wa mutane. AT: "ya bayyana abubuwan da babu wanda zai iya gani" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

ya kuma bi da su kaman yan kurkuku

Allah yake jagorantar al'ummai yana wakiltar Allah yana sa kasashe maƙiyan su. Kalmar "su" na wakiltar al'ummai, wanda a nan ke wakiltar mutanen waɗannan ƙasashe. AT: "yana sa abokan gabansu su bishe su a matsayin mai kurkuku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)