ha_tn/job/12/19.md

1.2 KiB

Ya kan ɓad da firistoci su tafi ba takalmi

Hana firistocin da ba su da kwatankwacin ƙafa na wakiltar kwashe ikonsu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya kaɓar da manyan mutane

"yin nasara akan mutane masu iko"

Yakan dauke iya maganar mutanen da aka yarda da su

Ana cire maganarsu yana wakiltar rashin iya maganarsu. AT: "Ya sanya waɗanda aka amince da su ba su iya yin magana" ko "Ya sa waɗanda aka yarda dasu su yi shuru" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ya dauke fahimin dattawa

Fice da fahimtar su yana wakiltar sanya su kasa fahimta ko yanke shawara mai kyau. AT: "yana sa dattawa su kasa fahimta" ko "ya sa dattawan suka kasa yanke shawara mai kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

tsofaffi

Ma'anar mai yiwuwa ita ce (1) tsofaffi ko (2) shugabanni.

Ya kan zuba reni a kan yarimai

Wannan na nufin ya sa mutane su rena su. AT: "Ya sa mutane sun rena masu mulki ainun" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya kuma kwaɓe ɗamarar mutane masu ƙarfi

Damarar alama ce ta ƙarfi. Kwance damarar mai karfi na wakiltar cire karfinsa da zama rauni. AT: "yana sa mutane masu ƙarfi su zama marasa ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)