1.0 KiB
A kunsa ƙarfi da hikima suke
Za a iya bayyana sunan suna "ƙarfi" da "hikima" tare da kalmomin "mai ƙarfi" da "mai hikima". AT: "Allah mai ƙarfi ne mai hikima" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
mutanen da aka ruɗe su da mai ruɗin dukkansu biyu suna cikin ikonsa
Kasancewa cikin ikon Allah yana wakiltar Allah yake mulkinsu. AT: "mutanen da suka yi imani da karya da kuma mutanen da ke wa wasu karya kuma suna cikin ikonsa" ko "Allah yana sarauta bisa mutanen da suka yi imani da karya da kuma mutanen da ke yin karya ga wasu"
ya kan ɓad da mashawarta zuwa bakin ciki
Wannan suna wakiltar kwashe hikimarsu da ikonsu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
yakan mai da alƙalai wawaye
"Yana sa alƙalai su zama wawaye"
ya ɗaura ɗan ƙyalle a kwankwasonsu
Wannan suturar wataƙila abin da bawa yake sawa ne. Sanya wankin nan akan sarakuna yana wakiltar sanya bayin sarakuna ne. AT: "yana sa sarakuna su sa suturar bayi" ko "ya mai da su bayi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)