ha_tn/job/12/11.md

1.2 KiB
Raw Permalink Blame History

Ashe kunne ba yakan gwada dukkan maganganu kamar yadda baki ke ɗanɗana abinci ba?

Ayuba yayi amfani da wannan tambayar don jaddada cewa mutane suna sauraron abin da wasu ke faɗi kuma suna hukunci ko yana da kyau ko babu. Kunnuwa da kaunadodi kalmomi ne na ji da ɗanɗano. AT: "Mun ji abin da mutane suke faɗi kuma muna gwada shi kamar yadda muke ɗanɗano abinci da gwada shi." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Hikima tana tare da tsofoffin mutane

"Mazazan tsufa suna da hikima." Ana iya bayyana sunan "hikima" da "mai hikima". Kalmar "maza" tana nufin mutane gaba ɗaya. AT: "Tsofaffin mutane suna da hikima" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-gendernotations]])

a tsawan kwanaki kuwa akwai fahimi

Wannan yana wakiltar mutane su sami fahimta lokacin da suke rayuwa tsawon lokaci. Ana nuna kalmar "fahimta" tare da jimlar "fahimta sosai." AT: "mutane suna samun fahimta lokacin da suka daɗe" ko "mutanen da suka daɗe suna fahimtar abubuwa da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)