870 B
870 B
wace dabba ce cikin waɗannan da bata sani ... wannan?
Wannan tambaya ta jaddada zance cewa duk dabbobi sun sani Yahweh ya yi wannan. Ana iya yin wannan tambaya a matsayin bayani.AT: "Kowane dabba a cikin duk waɗannan sun san ... wannan." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
hannun Yahweh ne yayi wannan
Hannun Yahweh yana wakiltar sarrafawansa ko ikonsa. AT: "Allah ya yi wannan da ikonsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
A cikin hannuwansa ran kowanne rayeyyen abu ... da kuma dukan numfashin dukkan yan Adam
Hannun Yahweh yana wakiltar ikonsa. AT: "Allah yana tafiyar da kowane mai rai, yana kuma ba da numfashi ga dukkan 'yan adam" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
numfashin dukan yan adam
Anan "numfashi" na wakiltar rai ko ikon iya rayuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)