ha_tn/job/12/07.md

273 B

Amma yanzu ka tambaya ... zasu koya maka

Wadannan maganganu guda hudu sun bayyana ra'ayin cewa dabbobin, tsuntsaye, kasa, da kifayen sun fahimci Allah fiye da abokan Ayuba. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-irony]])