ha_tn/job/12/04.md

1.3 KiB

Ni wani abu ne ga makwabcina yayi dariya - ni, da nake kirabisa sunan Yahweh wanda kuma ya amsa mani

Dangantaka tsakanin waɗannan jumlolin za a iya bayyananniya tare da kalmomin "koda yake." AT: "Ni wani abu ne maƙwabcina don yin dariya - koda yake ni ne wanda ya kira Allah kuma ya amsa mini!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-connectingwords)

Ni mutum ne mai adalci mara aibu kuma - yanzu na zanma wani abin dariya

Dangantaka tsakanin waɗannan jumlolin za a iya bayyananniya tare da kalmomin "koda yake." AT: "Koda yake ni mai adalci ne kuma mai laifi, amma yanzu mutane suna yi mini dariya" (Duba: writting_connectingwords)

kan waɗanda ƙafafunsu ke zarmewa

Da kafar darje yana wakiltar kasancewa cikin haɗari ko matsala. AT: "ga waɗanda tuni ke cikin wahala" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Rumfunan mafasa na azurta

Wannan na wakiltar mafasa na azurta a cikin rumfunansu. AT: "mafasa na rayuwa cikin wadata a cikin rumfunansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

hannuwansu ne allolinsu

Anan "hannayensu" alama ce don ƙarfi, kuma "allolinsu" wani misali ne don girman kansu. AT: "suna alfahari da kwarewar su" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])