ha_tn/job/11/20.md

213 B

idanun masu mugunta zasu kasa

Idanunsu suna wakiltar fahimtar su. AT: “fahimtar mugaye ba zata yi nasara ba” ko kuma “mugaye ba za su iya fahimta ba” (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)