1.0 KiB
ta da fuskarka ba tare da kunya ba
“dauke sama da fuskarka” tana wakiltar halayen mutumin da yake da ƙarfin zuciya kuma mai gabagaɗi. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])
sai dai ka tuna da shi kamar wucewar ruwa
Zofar yana kwatanta bala'i da ruwan da yake gangara ƙasa kuma ya tafi. AT: "Kuna iya tuna shi, amma masifa za ta tafi, kamar ruwan da ya gudana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
Ranka yayi haske fiye da rana
Haske na wakiltar wadata da farin ciki. AT: "Rayuwanka zata zama da wadata da farin ciki kamar hasken rana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ko da akwai duhu
Duhu na wakiltar matsaloli da damuwa. AT: "Ko da akwai bakin wahala da damuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)
ya zama kamar safiya
Zofar ya sake maimaita irin ra'ayin don karfafawa. Safiya na wakiltar haske, wanda yake wakiltar wadata da farin ciki. AT: "zata zama da wadata da farin ciki kamar safiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)