ha_tn/job/11/13.md

981 B

Amma da ka tsayar da zuciyar ka sosai

Zuciya tana wakiltar tunani da halaye. Kafa shi dai-dai yana wakiltar gyara shi. AT: "ko da kun gyara halayen ku" (Duba rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ka miƙa hannuwanka zuwa ga yahweh

Wannan na wakiltar roƙon Allah domin taimako. AT: "yayi roƙo da addu'a ga Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

da akwai mugunta a hanunka

Hannun yana wakiltar abin da mutum ya aikata. AT: "ko da kun aikata mugayen abubuwa a baya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

amma da ka sa ta nesa da kai

Sanya zunubi a baya yana wakiltar dakatar da zunubi. AT: "amma a lokacin ne kuka daina aikata mugunta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba ka bar rashin adalci ya zauna a rumfarka ba

Zaman rashin adalci na wakiltar mutane da suke yi rashin adalci. AT: "kuma ba ka bar mutanen gidanka su yi rashin adalci ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)