ha_tn/job/11/10.md

1.0 KiB

idan ya ... kulle wani

"Idan Allah ... ya rufe wani a kurkuku"

idan ya hukunta wani

AT: "Idan Allah ya kira wani domin ya hukunta shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

wane ne zai iya hana shi?

Wannan tambayar ta nanata cewa babu wanda zai iya hana Allah. AT: "babu wanda zai iya dakatar da shi!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

baya lura da ita ne?

Wannan ya nanata cewa Allah yana lura da zunubi. AT: "lalle ya lura!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Amma wawayen mutane ba su ganewa

Za a iya caza kalman "ganewa" zuwa "fahimta" AT: "amma wawaye basu fahimta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

zasu same she lokacin da jakin jeji ya haifi dan mutum

Tun da jaki ba zai taɓa haihuwar mutum ba, wannan yana nuna cewa wawaye ba za su taɓa samun fahimta ba. AT: "kawai in jakin daji zai iya haihuwar mutum zai iya wawaye za su sami fahimta" ko "ba shi yiwuwa wawa ya sami fahimta kamar yadda jaki ya haifi mutum" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)