ha_tn/job/11/07.md

1.3 KiB

zaka iya ganewa da Allah ta wurin binciken sa? zaka iya fahimtar madaukaki sarai?

Waɗannan tambayoyin guda biyu suna daidaita abu ɗaya. Marubucin yayi amfani da hanyar tambaya don ƙara girmamawa. AT: "Ba za ku iya fahimtar Allah da bincikansa ba, kuma ba za ku taɓa fahimtar Madaukaki sarai ba!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

Matsalar

Wannan yana nufin fahimtar Allah. AT: "Don fahimtar Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ta yi tsawo kamar samaniya ... ta fi lahira zurfi

Ba a yiwuwar fahimtar Allah ana magana da shi kamar ba shi yiwuwa a je waɗannan wurare masu nisa. AT: "ba a isa kamar yadda mafi girman wuraren da ke cikin sama ba ... ba a cikin mafi girman wurare fiye da zurfin cikin lahira" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])

me zaka iya yi?

Zofar yayi amfani da wannan tambayar don nuna cewa mutum ba zai iya yin komai don ya fahimci Allah sosai. AT: "Ba za ku iya yin komai ba." ko "baku fahimce shi cikakke ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

bai fi duniya tsawo ba ... faɗi fiye da teku

An yi magana da girman Allah ko hikimarta kamar ana iya auna ta da nisa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)