ha_tn/job/11/04.md

1.2 KiB
Raw Permalink Blame History

Bangaskiya sahihiya ce

"fahimta na dai-dai ne"

Bani da wani laifi a idanunka

Idanu suna wakiltar gani, wanda yake game da kimar Allah ga Ayuba. Maanoni masu maana sune 1) cewa Ayuba yana cewa Allah yana sharianta shi mara laifi ne. AT: "Kuna cewa bani da laifi" ko 2) da Ayuba ya yarda cewa bai zama marar aibu ba kuma ya kamata Allah ya yanke hukunci a matsayin mara aibi. AT: "Ya kamata ka sani cewa ni mai laifi ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da Yahweh zai yi magana ... buɗe bakinsa gaba da kai

Kalmomin "buɗe bakinsa" kalmomi ne na ma'ana suyi magana. Waɗannan jumla guda biyu suna ma'ana iri ɗaya ne kuma ana amfani dasu tare don ƙarfafa sha'awar Zophar cewa Allah zai yi magana da Ayuba da ƙarfi. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

da zai nuna ... asirin hikima

Abin da “asirin hikima” ake iya bayyaninsa a sarari. AT: "zai nuna muku cewa kuna shan wahala saboda zunubanku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ba kamar yadda muguntarka take Allah yake nema ba

Neman daga Ayuba yana wakiltar azabtar da Ayuba. AT: "Allah ba zai azabta ku da abin da kuka cancanci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)