ha_tn/job/07/19.md

629 B

Sai yaushe ... in haɗiye yawu?

Anan Ayuba yayi isar da tunani guda daya ta amfani da tambayoyi biyu daban-daban don ƙarfafa begensa cewa Allah zai daina kallonsa. AT: "Ka nisantar da ni! Ka bar ni kyale ni na don ya ishe ni in hadiye miyau!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

ko da na yi zunubi ... matsala a gare ka?

Ayuba ya gabatar waɗannan tambayoyin don jayayya da Allah game da yi masa rashin adalci. AT: "Ko da na yi zunubi, hakan ba zai yi maka komai ba, yayin da kake lura da mutane." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)