ha_tn/job/07/13.md

197 B

ka firgita ni

"ka" anan na nufin Allah

ƙasusuwana

Anan Ayuba yayi amfani da kalmar "ƙasusuwa" yana nufin jikinsa. AT: "Wannan jikina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)