ha_tn/job/07/08.md

836 B

Idon Yahweh, da ke gani na, ba zai ƙara gani na ba

Anan Allah yana wakiltarsa da "idanunsa" don jaddada abin da yake kallo. AT: "Allah wanda ya dube ni ... Allah zai neme ni". (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

kamar girgije dake wucewa

Za'a iya bayana wannan a kalmar aikatau. AT: "kamar yadda girgije yake wucewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kamar yadda girgije yakan ɓace, haka wanda ya je lahira ba zai ƙara fitowa ba

Ayuba yana kwatanta mutuwa kamar girgije da suke wucewa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ya je lahira ba zai sake dawowa ba

"wanda ya mutu ba zai dawo ba"

wurin sa

Wannan kalman "wurinsa" na wakiltar wadanda suke zaune a wurinsa. AT: "mutane da ke zama a wurinsa" ko "iyalinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)