ha_tn/job/07/06.md

750 B

Kwanakina sun fi kibiya sauri

Ayuba ya gwada rayuwarsa da saurin allurar saƙa. AT: "Rayuwana na tafiya da sauri" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ya tuna

"tunawa." Wannan kalmomin "ya tuna" ba ya nufin Allah ya manta ba. Ayuba yana roƙon Allah ya duba ko tunani game da gajeriyar rayuwar Ayuba.

raina numfashi ne kawai

Ayuba ya gwada ƙarancin rayuwarsa kamar da gajeruwar numfashi. AT: "raina yana gajeru, kamar ɗaukar numfashi ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

idanuna ba zasu sake ganin alheri ba

Anan "idona" na wakiltar duk mutumin Ayuba ne da iyawarsa na gani ko fuskantar abubuwa. AT: "Ba zan sake fuskantar kyawawan abubuwa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)