ha_tn/job/06/26.md

804 B

Kunyi shirin ku watsar da maganata, kun dauki maganar wanda yake cikin wahala kamar iska?

Ayuba yana amfani da wannan tambayar don tsauta wa abokansa. Ya kwatanta kalmominsa da iska don bayyana cewa abokansa suna yin kamar kalmominsa babu komai kuma marasa amfani. AT: "Kuna watsi da maganata! Ni mutum ne mai matsananciyar wahala, kuma kuna ɗaukar maganata kamar ba su da amfani kamar iska." ( [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])

kun jefa kuri'a ... mai da aboki

Anan "ka" da "na" na nufin mutum na biyu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

kun mai da abokanku abun samun riba

Wannan yana kwatanta yadda mutum zai siyar da abokinsa kamar yadda mutum yake sayar da kayan sayarwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)