ha_tn/job/06/21.md

510 B

Gama yanzu

Ayuba yana amfani wannan kalmar don gabatar da babban ɓangaren abin da yake faɗi.

ku abokai baku da amfani a gare ni

"ku abokai ba ku taimaka ni komai ba"

Nace da ku, 'ku bani wani abu ne?' ko, 'ku bani wani abu daga dukiyarku?' ko 'ku cece ni daga hannun maƙiya?' ko, 'ku fanshe ni daga hannun mai tsananta mani?'

Ayuba yana amfani da waɗannan tambayoyin don jaddada cewa bai nemi abokansa su ba shi komai ko kuma su taimaka masu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)