639 B
639 B
Fataken da ke bi ta wurinsu sukan ruƙa ruwa
"Babban rukunin matafiya sun juya daga kan hanyoyinsu domin neman ruwa" ko " Babban rukunin matafiya sun canza hanya don neman ruwa"
Fataken
Fatake ne babban rukuni na matafiya masu hawa raƙuma a cikin hamada.
Tema ... Sheba
Waɗannan sunayen wurare ne. Mutanen waɗannan wuraren suna amfani da fatake domin yin kasuwanci da mutane tare da wasu wurare. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
amma an ruɗe su
Za iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "amma an karya masu gwiwa" ko "amma basu ƙoshi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)