ha_tn/job/06/14.md

1.1 KiB

Mutumin da ya kusan suma, ya kamata abokansa su ji tausayinsa

Ana iya bayyana wannan acikin tsari mai aiki. AT: "Aboki ya kamata ya kasance mai aminci ne ga mutumin da ya ji cewa game da kusan suma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Amma yan'uwa na sun zama da aminci kamar hamadar da ke kafe

Ayuba yayi maganar akana rashin amincin abokansa kamar "wadi" wanda rafin dake iya bushewa. Hakanan, Ayuba yana nufin abokansa a nan kamar "'yan uwansa." AT: "Amma abokaina marasa aminci a gare ni. Suna kama da bushe rafi a hamada" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-irony]])

wadanda suka yi duhu domin ƙanƙara rufesu ... kuma domin dussan ƙanƙara da ta ɓoyesu

Waɗannan jumla guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya. Sun bayyana yadda rafi ke cike ƙanƙara da dusar ƙanƙara a cikin hunturu. AT: "waɗanda suke kama da duhu a cikin hunturu domin an rufe da ƙanƙara kuma suna cike da dusar ƙanƙara" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])