ha_tn/job/06/12.md

784 B

Ƙarfina kamar ƙarfin dutse yake? Ko an yi jikina da tagulla ne?

Ayuba ya bayyana raunin jikinsa da cewa ba shi da ƙarfi kamar dutsen da tagulla don ƙarfafa rashin ƙarfinsa. Wadannan tambayoyin anan iya rubuta su azaman kalamai. AT: "Ba ni da ƙarfi kamar duwatsu. Jikinsa ba shi da ƙarfi kamar ƙarfe." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ba gaskiya bane cewa ba ni da taimako a cikin kaina ... ni?

Ayuba yayi amfani da wannan tambaya don ya nanata rashin hikimarsa da kuma rauninsa. Ana iya rubuta wannan tambaya a matsayin sanarwa. Hakanan, kalmar "ba taimako a cikin kaina" karin magana ne. AT: "Gaskiya ne cewa bani da sauran ƙarfin da ya rage ... ni" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])