ha_tn/job/06/07.md

602 B

Na ƙi daɓa su

"Su" na nufin abinci mai ɗanɗano

a ruƙurƙushe ni kawai

Wannan na nufin Allah ya sa ya mutu. AT: "ya ragargaza ni ya bar ni in mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

dã zai saki hannunsa ya datse ni daga wannan rayuwa

Kalmonin "saki hannunsa" karin magana ne da take nufin a yi da sauri. Hakanan, kalmar "datse ni daga wannan rayuwa" wata hanyar tausasa magana ne dake nufin a kashe shi. AT: "cewa zai yi sauri kuma ya gaji da raina" ko "cewa zai yi sauri kuma ya kawo ƙarshen raina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom da figs euphemism)