ha_tn/job/06/01.md

666 B

da dai an auna nauyin baƙin cikina; da dai an sa wahalata a ma'auni

Anan marubicin yayi amfani da magana iri biyu don isar da ra'ayi guda ɗaya, nauyin wahalar Ayuba. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "da a ce zan iya auna baƙin ciki na da kuma dukan matsalolina akan ma'auni" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Gama yanzu za tafi yashin tekuna nauyi

Anan Ayuba ya kwada nauyin wahalarsa da da nauyin yashin rigar; duka suna iya murƙushe mutum. AT: "Domin baƙin cikina da matsalolina sun fi ƙasa na baƙin teku nauyi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)