370 B
370 B
Zaka je kabari da tsufanka
"Za ku mutu da tsufanku"
Ka gani, mun yi binciken wannan lamari; ga kamanninsa, ka saurare shi, ka san shi kai da kanka
Kalmomin "mu"na nufin abokan Ayuba amma ba Ayuba ba. AT: "Duba, mun yi tunani game da wannan al'amarin. Ka saurari abin da nake faɗi ka kuma sani cewa gaskiya ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)