ha_tn/job/05/23.md

524 B

Zaka sani rumfarka dana lafiya

Anan "rumfa" na wakiltar iyalin mutum, dangi da dukan mallakarsa. AT: "Za ku sani cewa iyalinka, bayinka, da duk abin da kuka mallaka naka na lafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zaka ziyarci garken tumakinka ba kuwa zaka rasa kome ba

"Idan kun ziyarci garken tumakinka a dare, za ku sami duk suna nan"

tsatsonka zasu zama da girma

Anan "tsatsonka" na wakiltar zuriyar mutum ne. AT: "zuriyanka za su yi yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)