ha_tn/job/05/20.md

648 B

A cikin yunwa zai fanshe ka

Anan ana maganar fansa kamar sayen baya. AT: "A cikin yunwar, Allah zai ƙuɓutar da kai daga dukan wani hatsari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

hannun takobi

Anan "hanu" tabbas na wakiltar mutanen da suke kai hari tare da makamai, game da takubba. AT: "mutane masu tashin hankali" ko "mutane da suka kai maka hari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Zaka yi dariya akan hallakar yunwa

Anan "dariya" na wakiltar cewa mutumin baya jin tsoro. AT: "Ba za ku ji tsoron kowani irin hatsari mai hallakarwa ko yunwa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)