641 B
641 B
Allah kan hore shi ... horon mai iko
An kwatanta Allah kamar yadda mahaifa yake gyara ko koyar da yaro.
Gama yakan sa a ji ciwo yayi magani, ya kansa a ji rauni hannunsa kuma ya warkar
"Domin yana jin rauni amma ya ɗaura shi; yana murƙushe amma hannunsa ya warkarwa"
Zai ƙuɓutar da kai daga masifu shida, haƙiƙa, a cikin masifu bakwai, babu muguntar da zata taɓa ka
Amfani da kara lambobi kamar "shida" da "bakwai" yana wakiltar ra'ayin da yawa, sau da yawa. AT: "Zai ƙuɓutar da kai daga masifu sau da sau; haƙiƙa, lokaci bayan lokaci, babu muguntar da zata taɓa ka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)