ha_tn/job/05/11.md

692 B

yakan yi haka ne domin ya tada ƙasƙantattu

Ana magana da mutane masu ƙasƙantar sa kai cikin wahala kamar suna cikin ƙasƙantar da kansu. Lokacin da Allah ya kuɓutar da su, suna karɓar girma. Lokacin da wannan ya faru, ana magana da su cewa ana tashe su kuma an saka su cikin babban matsayi. AT: "Allah yana yin hakan domin ya ceci kuma ya ɗaukaka masu tawali'u da ke wahala" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yakan kama masu wayo cikin aikin yaudararsu

Anan ana sa masu hikima su wahala saboda muguntar da ake yi kamar ana kama su da tarko. Ayyukan da kansu suke yi suna magana kamar dai waɗancan tarko ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)