ha_tn/job/05/06.md

442 B

Gama wahala bata fitowa daga cikin turɓaya; masifa kuma bata fitowa daga cikin ƙasa

A nan ana maganar game da wahala da masifa kamar suna tsirai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

an haifi mutum saboda masifa, kamar yadda tartsatsi yakan tashi sama

Yana da dabi'a ga mutane, da zarar an haife su, don samun matsala kamar yadda ake don ƙyalƙyali su tashi daga wuta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)