773 B
773 B
Tsakanin safiya zuwa yamma an hallaka su
Wannan na nufin ra'ayin wani abu ya faru nan da nan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
an hallaka su
Hakanan zai iya sanya wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "sun mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ba akan tsinke iggiyar ransu a jikinsu ba?
Wannan na iya sanya wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Ba maƙiyansu sun tsinka iggiyar ransu daga cikinsu?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
iggiyar ransu
Anan iggirar ransu na wakilta tanti. Wani lokacin ana ɗaukar hoto na gidan mutum da iyalinsa a kamar tantinsa, wanda kuma yana iya wakiltar duk mallakarsa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])