ha_tn/job/04/16.md

723 B

Ruhun ya tsaya cik a idona

"Wani abu ya kasance a gaban idona," ko "Na ga wani abu"

Mutum mai mutuwa ya iya fin Allah adalci?

Elifaz ya gabatar da wannan tamabyar domin in Ayuba yayi la'akari, "Zan ɗauki kaina mai adalci fiye da Allah?" ko "Ina barata a gaban Allah?" AT: "Dan Adam ba zai iya zama mafi adalci fiye da Allah ba" ko "Dan Adam ba zai iya zama adalci a gaban Allah." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Mutum zai iya fin mahallicinsa tsarki?

Wannan tambaya na da manufa iri ɗaya da tambayar da ta gabata. AT: "Mutum ba zai iya zama tsarkakakke fiye da Mahalicinsa ba." ko "Mutum ba zai iya zama tsarkaka a gaban Mahalicinsa ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)